Mahaifina Yana Biyana Naira 30,000 In Sato Masa Yara – Wata Budurwa Hausatiktok.com.ng

Asirin wata yarinya mai shekara 22, wadda ta shafe shekara biyu cir, tana satar yara, ta kai wa mahaifinta wanda shi kuma ke kai wa masu garkuwa a jihar Ondo, ya tonu. Wadda aka kaman mai suna Adeola Omoniyi, ta shafe shekara biyu cir tana kama kananan yara tana kaiwa mahaifinta, mai suna Ilesanmi Omoniyi, … Read more