Isra’ila Tayi Wa Falasdinawa Luguden Wuta A Gaza

Isra’ila Tayi Wa Falasdinawa Luguden Wuta A Gaza Shugaban kungiyar mayakan Falasdinawa ta Islamic Jihad ya sha alwashin kai hari a birnin Tel Aviv, bayan wani mummunan harin da Isra’ila ta kai ta tare da kashe daya daga cikin manyan kwamandojin kungiyar a zirin Gaza, yayin da mutane 44 suka jikkata a yayin harin. Izuwa … Read more