Nitda Ta Fitar Da Sabon Program Na Digital Skill Certificate Kyauta

Assalam Alaikum Wa Rahmatul Lah, Barkanku da zuwa wannan website mai albarka, Hausatiktok. com.ng Mun zo muku da wani sabon program da hukumar Nitda ta fito da shi karkashin jagorancin Professor Isah Ali Pantami tare da hadin gwuiwar Microsoft, shirin zai taimakawa matasa da ma duk mai sha’awar wannan program na Digital Skill. Karanta Wannan: … Read more

TALLAFIN KUDI NA NG-CARES YANA CIGABA DA KANKAMA

NG-Cares: Tallafin Kudi Na Ng-cares Yana Cigaba Da Kankama Assalm alaikum. Barkanku da zuwa wannan website namu mai albarka HausaTikTok.Com.Ng Muna fatan kuna jin dadin abubuwan da muke kawo muku. Kamar yadda kuka sani Tallafon NG-Cares, tallafi ne na kudi da gwamnati ta kirkira dom in taimakawa al’ummar Nigeria wajen bunkasa harkokin kasuwancinsu. A yanzu … Read more