Ya’yan Buhari 5 Da Ya Aurar Bayan Zama Shugaban Kasa

Ya’yan Buhari 5 Da Ya Aurar Bayan Zama Shugaban Kasa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya aurar da wasu daga cikin ya’yansa biyar bayan darewa kan karagar mulki, tun daga 2016 zuwa 2022. Ga jerin sunayen ya’yan nasa da ya aurar da mazajensu; Tafarko: Suna, Fatima Buhari da Gimba Kumo Ranar Aure: Oktoba 2016 Sadaki: 100,000 … Read more