HUKUMAR AIKIN DAN SANDA (Nigerian Police) TA FARA DAUKAR SABBIN MA’AIKATA.

Apply For 2022 Nigerian Police Force Recruitment Barkanku da zuwa wannan site namu mai suna Hausatiktok. Com.Ng Hukumar Aikin Dan Sanda wato ‘Nigerian Police’ tana sanar da al’umma cewa ta bude shafinta domin diban sabbin ma’aikata a yau Litinin 15th ga watan August, 2022. Hukumar ta ‘yan sanda tana sanar da duk mai sha’awar yin … Read more