Nitda Ta Fitar Da Sabon Program Na Digital Skill Certificate Kyauta

Assalam Alaikum Wa Rahmatul Lah, Barkanku da zuwa wannan website mai albarka, Hausatiktok. com.ng Mun zo muku da wani sabon program da hukumar Nitda ta fito da shi karkashin jagorancin Professor Isah Ali Pantami tare da hadin gwuiwar Microsoft, shirin zai taimakawa matasa da ma duk mai sha’awar wannan program na Digital Skill. Karanta Wannan: … Read more

Yadda Zaka Cike Training Da Hukumar Sadarwa Ta NITDA Zata Gudanar Domin Taimakawa Al’umma

Training: Yadda Zaka Cike Training Da Hukumar Sadarwa Ta NITDA Zata Gudanar Domin Taimakawa Al’umma Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa NITDA, da hadin gwauiwar Nigerian Digital Invitation (ONDI) suke sanar da al’ummar Nigeria cewa za su gudanar da wani muhimmin training na kwana 14 domin taimakawa al’umma masu matsakaitan sana’u. Training din zai dauki … Read more