Ba Zamu Iya Ciwo Bashin N1.1trn Ba Saboda Yajin Aikin ASUU – Festus Keyamo

Ba Zamu Iya Ciwo Bashin N1.1trn Ba Saboda Yajin Aikin ASUU – Festus Keyamo Karamin Ministan Kwadago, Mr. Festus Keyamo, ya bayyana cewa; Gwamnatin Tarayya ba za ta iya ciwo bashin Tiriliyan N1.1trn a duk shekara don warware matsalar ASUU ba. Ministan Kwadagon ya nemi kungiyar ASUU su janye yajin aiki saboda basu kadai bane … Read more

Sunusi Lamido – Najeriya Ta Tabar-bare Fiye Da Yadda Take A 2015

Sunusi Lamido – Najeriya Ta Tabar-bare Fiye Da Yadda Take A 2015 Tsohon Sarkin Kano Mai Martaba Muhammadu Sunusi Lamido na biyu ya bayyana damuwa kan halin da Najeriya ke ciki. Yana mai cewa, kasar ta tabarbare fiye da yadda take a shekarar 2015, lokacin da shugaba Muhammadu Buhari ya karbi mulki daga hannun Goodluck … Read more

Matsalar Tsaro: Osinbajo Ya Bukaci Sojoji Da Suyi Bayanin Kudaden Da Suka Basu

Matsalar Tsaro: Osinbajo Ya Bukaci Sojoji Da Suyi Bayanin Kudaden Da Suka Basu Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya Prof. Yemi Osinbajo ya bukaci sojojin kasar nan da suyi wa al’umma bayani kan irin ma’kudan kudaden da gwamnati take basu domin gudanar da ayyukan tsaro a karkashin Shugabancin Muhammadu Buhari tun daga hawan su kan kujera. Osinbajo … Read more

Zamu Sace BUHARI Da El-Rufai A Wani Sabon Bidiyo – Yan Bindiga

Zamu Sace BUHARI Da El-Rufai A Wani Sabon Bidiyo – Yan Bindiga Makonni bayan farmakin da aka kaiwa jerin motocin shugaba Muhammadu Buhari a jihar Katsina. Yan ta’adda sun yi barazanar yin garkuwa da shugaban kasar na Najeriya Muḥammadu Buhari. An dai kai farmaki kan tawagar tsaron shugaban kasar a hanyarsu ta zuwa mahaifar Buhari … Read more

Da Dumi-Dumi Tinubu Ya Zabi Kashim Shettima A Matsayin Mataimaki

Da Dumi-Dumi Tinubu Ya Zabi Kashim Shettima A Matsayin Mataimaki “Labarin da muke samu da dumi-dumin sa ya tabbatar da cewa dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ya zabi Sanata Kashim Shettima a matsayin mataimakinsa”. “Bola Tinubu ya sanar da hakan ne bayan ya gana da Shugaban Kasa Buhari a Daura … Read more