Har Yanzu Ni Masoyin Buhari Ne, inji Fasinjan Da Ya Kubuta Daga Hannun Yan Ta’adda

Har Yanzu Ni Masoyin Buhari Ne, inji Fasinjan Da Ya Kubuta Daga Hannun Yan Ta’adda. Hassan Usman, lauya ne kuma daya daga cikin wa’inda harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya rutsa da su, ya fada cewa shi har yanzu masoyin shugaban kasa Muhammadu Buhari ne. A ranar 28 ga watan Maris daya gabata, wasu … Read more