FREE SCHOLARSHIP: KARATU KYAUTA GA MASU SHA’AWAR KARANTAR B.SC NURSING A JIHAR JIGAWA

Dama ta sama: Karatu Kyauta Ga Masu Sha’awar Karantar B.Sc Nursing. Gwamnatin Jihar Jigawa, tare da hadin gwuiwar Al-Istikama University, Kano State, suke sanar da al’umma cewa, sun bada damar karatun digiri kyauta a bangaran malaman jinya wato B.Sc Nursing ga masu sha’awar karantan bangaran. Za a fara gudanar da karatun ga daliban da suke … Read more