Yadda Wani Tsoho Ya Auri Jikarsa Yaki Kuma Yarda Ya Sake Ta A Jihar Zamfara – Hausatiktok.com.ng

Wani tsoho, Alhaji Musa Tsafe dake karamar hukumar Tsafe a jihar Zamafara, ya ki amince wa ya saki wata Jikarsa da ya aura tsawon shekaru 20. TSOHO – hausatiktok.com.ng Alhaji Musa ya yanke shawarar kin sakin jikar tasa ce mai suna Wasila Isah Tsafe yar shekara 35 bayan an sanar da shi cewa auren na … Read more