Wata Mata Ta Maka Mijinta A kotu Saboda Ya Buya A Bandaki Lokacin Da Yan Fashi Suka Shiga Gidansu

Wata Mata Ta Maka Mijinta A kotu Saboda Ya Buya A Bandaki Lokacin Da Yan Fashi Suka Shiga Gidansu. Wata mata mai suna Asiajo Oladejo ta kai karan mijinta a kotu bisa buya a bandaki lokacin da yan fashi su ka shiga gidansu. Mrs. Oladejo, ta yi karar mijin nata mai suna Abidemi a gaban … Read more