Sabuwar Sanarwa Daga Hukumar Npower Zuwa Ga Batch C Stream 2

Mafita Ta Samu: Sabuwar Sanarwa Daga Hukumar Npower Zuwa Ga Batch C Stream 2. Assalam alaikum. Barkanku da zuwa wannan website na namu mai albarka, HausaTikTok .Com.Ng Mun zo muku da wata sabuwar sanarwa daga Hukumar Npower game da posting na batch C Stream 2. Hukumar tana mai kara ba wa al’umma hakuri game da … Read more

Muhimmiyar Samarwa Ga Wadanda Suka Cike Aikin Npower Batch C Stream 2

Assalam alaikum, barkanku da kasance da mu cikin wannan wepsite namu mai albarka; wato Hausatiktok. Com.Ng. A yau mun zo muku da wata muhimmiyar sanarwa wadda ta kebanta ga wadanda suka cike aikin Npower Batch C Streame 2, wato wadanda suke jiran posting daga Hukamar ta Npower. Karanta wannan: Yadda Za ka Cike Aikin Dan … Read more

YADDA ZA KA KAIWA HUKUMA NPOWER KOKENKA (COMPLAIN) CIKIN SAUKI KUMA SU KARBA.

Assalam alaikum, barkanku da kasancewa da wanna website namu mai suna Hausatiktok. Com.Ng Yau mun zo muku da wata hanya za mutum zai bi wajen kai kokensa na gyara ko kuma wata matsala ga Hukumar Npower.   Karanta wannan: Yadda Za Ka Sayi Data Mai Sauki Da Layinka Na MTN   A kwai mutane da … Read more