YADDA ZAKA NEMI AIKI A GIDAN TALABIJIN NA AREWA 24

Damar Aiki: Yadda Zaka Nemi Aiki A Gidan Talabijin Na Arewa 24. Assalam alaikum barkanku da zuwa wannan website manu mai albarka wato HausaTikTok. Com.Ng A yau mun zo muku da wata sabuwar dama daga gidan talabijin na Arewa24. Gidan talabijin na Arewa24 yana sanar da daukacin al’umma cewa zai dauki ma’aikata ( Staff ) wato … Read more

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA MAI NEMAN AIKI A AREWA24

Mai sha’awar aiki da wannan gidan talabijin na Arewa24 zai tura CV dinsa ( Curriculum Vitae ) zuwa ga wannan email na Arewa24 ” recruitment@arewa24.com ” Sannan kuma domin karin bayani zai iya ziyartar shafin na Arewa24 ” https://arewa24.com/apply ” ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA MAI NEMAN AIKI A AREWA24 Dole ya kasance ka iya … Read more