MUSIC] Ali Jita – Sallama Ft Ado Gwanja

Ali Jita Ft Ado Gwanja sun saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Sallama” wannan waƙa tayi daɗi sosai, kuma waƙa ce ta soyayya dake ratsa Zuciya. Ali Jita – Sallama Ft Ado Gwanja Mp3 Download Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” DOWNLOAD MP3 ” dake ƙasa, don sauke waƙar … Read more