Kalli Cikakken VIDEO; Kai Tsaye Yadda Aka Rantsar Da Abba Gida Gida A Matsayin Gwamnan Kano A Safiyar Ya’u…….

Advertisements

Kai Tsaye Daga Gidan Gwamantin Jihar Kano Inda Tsahon Sakataren Gwamnati, Usman Alhaji, Yake Mikawa Sabon Zababben Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, Mulki.

A yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wannan video ya kasance domin mutane da yawa Suna magana Akai.

Leave a Comment