Bazan yarda ba saina binkici ganduje akan bashin billiyan dari biyu da arba’in daya karbowa jihar kano…

Advertisements

Tofah ana wata ga wata bayan rantsar da abba kabir yusuf a matsayin zababben gwamnan jihar kano yace bazai yarda ba saiya tuntubi ganduje akan bashin da ya karbowa jihar kano .

tsohon gwaman kano dr abdillahi umar ganduje ya karbowa kano bashin billiyan dari biyu da arba’in kuma babu wata hujjar karbo bashin .

amma sabon gwamna kuma zai fara aiki allah yasa ya fara a sa’a ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labarai .

Advertisements

thanks for watching .

Leave a Comment