Yan Sanda Sunki Karbar Cin Hancin ₦800,00 A Gurin Ɓarin Wayar Wuta A Jihar Sokoto..

Advertisements

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Sokoto ya yabawa wasu jami’ansu bisa ƙin karɓar cin hancin N800,000 a hannun ɓarayin wayar wutar lantarki Waɗanda ake zargi sun yi yunƙurin bai wa ‘yan sandan cin hanci domin barinsu su wuce a lokacin da aka kama su da kayan na sata Rundunar ‘yan sandan ta kuma gargaɗi ‘yan siyasa da su guji yin duk wasu ayyuka na laifi a yayin bikin ƙaddamar da sabuwar gwamnati mai zuwa Daga Legit Ng hausa

Leave a Comment