Tashin hankali kalli bidiyon wani mutum da ya raba kansa biyu da adda..

Advertisements

Tashin hankali wani mutum kenan da ya raba kansa da adda wannan lamari yayi matukar bani mamaki nesa ba dana ganshi wannan mutumin .

amma a gaskiyar magana wannan abu ba gaskiya neba sai da nagani na tabbatar da cewa bidiyon ba gaskiya bane irin aikin da zakaga anayi a YouTube Ne na editing .

saboda kullum yanzu Kara wayewa akeyi a editing abun da yafi haka ma zakaga anyi basira karuwa take mutane Kara gogewa suke yi a harkar siddabarun editing

Advertisements

labari Kai tsaye daga Hausa world news. com Ku Ci gaba da ziyartar wannan tasha do min samun LA bar an duniya mun gode

Leave a Comment