Yaron Ali Nuhu A Turai Yana Koyan Kwallon Kafa..

Advertisements

Bidiyon Yaron Ali Nuhu (Ahmad) A Kasar Turai Ya Fara Koyan Kwallon Kafa, A Kwanakin Baya Ne Aka Nuna Ali Nuhu Tare Da Yaronsa Ahmad, A Kasar Ingila Yaje Kai Yaron Nasa Kungiyar Koyan Kwallon Kafa, Kafin Zuwan Nasu Kungiyar Da Ahmad Din Zai Koya Kwallon. Sun Sami Ziyartar Wasu Filayen Wasanni Kamar Na Manchester United Da Kuma Manchester City.

Bayan Hakan Ne Kuma Ai Aka Fara Nuna Yaron A Cikin Turawa Har Sun Fara Atisaye, Hakan Na Nuna Cewa Yaron Na Ali Nuhu Ya Samu Gurbin Shiga Kungiyar Koyar Da Wasannin Kwallo.

Duk Da Har Yanzun Bamu Iya Tantance Wace Kungiya Ahmad Din Ya Shiga Ba. Amma Ana Sa Ran Nan Gaba Shima Yaron Zai Zama Wani Dan Kwallo Da Za.a Dinga Nunawa.

Advertisements

Muna Masa Fatan Nasara. Kalla Bidiyon Yadda Yaran Ke Atisaye A Cikin Turawa.

Leave a Comment