Da Dumi-Dumi:Safara’u Ta Gindaya Tsauraran Sharuɗɗa Ga Masu Son Aurenta.

Advertisements

Na farko dole mu yi a rubuce kasa hannu nima in sa,bayan ka aureni za ka kyaleni in cigaba da sana’a ta wato rawa da waƙa.

Sanna na biyu idan ba za ka barni ba, za ka bani jarin naira miliyan 100 wanda zan fara zuwa Dubai ina siyo kaya ina saidawa

Sanna na karshe dole ka bani kyautar babban gida a Kaduna da Abuja da kuma motar hawa wacce ta kai darajar naira miliyan 15.Idan ka ga za ka iya to ka ajiye min number wayarka.

Advertisements

Leave a Comment