Qalu Innalillahi wai’nna ilaihim raji’un yadda gawa ta kama da wuta kafin a binne ta matashi ya kashe

Advertisements

Wani shiri da akai wanda ya kama ta ace muna kalle kalle a social media masu amfani bawai muma kallan ko wanna film da bashi da amfani a wajammu ba ya kama ta ace mutane mun gane hakan.

Wani matashi a shafin TikTok wanda ake kiran sa da abis fulani ya wallafa wani bidiyo wanda da farko muna ganin yayi misleading title wa mutane wato ya kawo abun da film ne kuma mutane zasu dau ka gaske ne.

amma daga bisani sai mukai dogon tinani wajan gane cewa lallai koda film abu aka nuna mai ma’aba acikin Film din, shin me aka nuna da muke magana haka akan sa, ba komai aka nuna ba sai yadda wani gawar sa ta kama da wuta.

Advertisements

FacebookTwitterEmailShare

Leave a Comment