Zaki Yaga Takanshi Kalli Yadda Kura Ta Tsinke Masa Kafa Kuma Tasashi Gudu | Hausa Notifier..

Advertisements

Cikin Wannan Faifan Bidiyon Zakuga Yadda Kura Tasa Zaki Gudu Bayan Da Ta Tsinke Masa Kafarsa Daman Hausawa Sunce Rana Dubu Ta Barawo Rana Daya Kuma Ta Me Kayace..

Bida Al’ada Cikin Namun Dawa Kowa Yasan Zaki Sarkine To Amman Yau Dai Kura Tasami Nasarar Chafke Kafarsa Tare Da Tsinketa.

Danna Manyan Rubutu Dan Ganin Bidiyon

Advertisements

Leave a Comment