Muhimman Gurare Guda 6 Na Jikin Mata Da Suke Daukar Hankalin Namiji idan baka da aure kar ka shiga…

Advertisements

Duk namiji da irin abunda yake son ganin mace na dashi na halitta sai dai kowa da irin zabinsa ko kuma ince da irin abinda ke daukar hankalinsa a jikin mace har ya ji ya kamu da son ta.

Sai dai kuma akwai wasu muhimman gurare da aka yi ittifakin sune suka fi daukar hankalin duk wani namiji. Wanda yana da wuya mace mai wadannan abubuwan a halitta ta kasa ganin Maza masu sha’awar wannan baiwar da Allah yai mata.

Hakan yasa mata masu irin wannan abubuwan maza ke ribibin su mallakeshi ta hanyar aurenta ko kuma su ribace ta ta

Advertisements

Leave a Comment