Tofah!!! Aure Tsakanin Umar m sharif da Hadiza gabon,menene ra’ayinku..

Advertisements

Tirkashi wani abun mamakin aure tsakanin umar m sharif da Hadiza gabon,menene ra’ayinku

Wata Sabuwa shahareren mawakin masana’antar kannywood umar m. Sheriff zai angonce tare da wata jaruma.

Mawakin zai yi wuff da ficecciyar jaruma kana kuma mai gabatar da shirin Gabon official wato Hadiza ALIYU Gabon menene ra’ayinku.

Advertisements

Ga bidiyon mun kawo muku ama sai kun danna sau uku zuwa hudu

MASOYANMU MUNA ALFAHARI DAKU DA ZIYARTTAN GIDANNAN MAI ALBARKA TA SHOWNEWS.COM.NG

Advertisements

A wani labarin ZAMAN LAFIYA

Wasu Matasa Kiristoti Sun Sayawa Wani Masallacin Jumma’a Jannareto A Jihar Plato.

Lamarin Dayabawa Mutani Mamaki Har Kowa Me Fadar Ra’ayinsa

A Garin Gana Ropp Karamar Hukumar Barikin Ladi A Jihar Plato Aka Samu Wasu Matasa Kirista Suka Sayawa Wani Masallacin Jumma’a Jannareto Sakamakon Masallacin Yasha Fama Da Matsalar Wutar Lantarki Tsawon Lokaci Sai Anyi Jannareto Ake Tafsirin Ramadana Da Jumma’a Da Sauran Sallolin Farillah Kusan Shekaru Uku

Advertisements

Hakan Yasaka Matasan Suka Harhada Kudi Suka Sayo Babbar Jannareto Ake Akewa Masallacin

Leave a Comment