Nafi Son Maryam yahaya fiye da iyayan da suka haifini nazibi inshiga wutar jahannama akan soyayyar Maryam Yahaya~ Cewar wani masoyin Maryam Yahaya mai amfani da kafar Tiktok..

Advertisements

Nafi Son Maryam yahaya fiye da iyayan da suka haifini nazibi inshiga wutar jahannama akan soyayyar Maryam Yahaya~ Cewar wani masoyin Maryam Yahaya mai amfani da kafar Tiktok

Jama’a Assalamu alaikum warahmatullah barkanku da zuwa shafin dala Top newa

Kamar yadda kuka sani shafin Tiktok yayi suna wajan fito da mutane iri iri wasu masu abin ban al’ajabi wasu masu ban tausayi wasu abin haushi

Advertisements

Ananma wani bawan Allah muka samu a shafin yana nuna cewa Jaruma Maryam Yahaya tafi iyayansa a wajan sa inda harya ne shiga zai iya sadaukar da rayuwar sa akan Jarumar

Wannan magana tasa dai tabayawa mutane rai inda mutane da dama suke sukar sa

Advertisements

Kushiga nan domin ganin gani daga bakin sa

Leave a Comment