Allahu Akbar, Wasu Jaruman Kannywood Kenan Wanda Harta Kaiga Suna Neman Taimako Sanadiyyar Ciwo Kafin rasuwar su..

Advertisements

Allahu Akbar, Wasu Jaruman Kannywood Kenan Wanda Harta Kaiga Suna Neman Taimako Sanadiyyar Ciwo Kafin rasuwar su.

Yau Mun kawo maku wasu Jaruman Kannywood guda 7 wanda suka sha fama da Matsananciyar rashin lafia Kafin rasuwar

  1. Sani garba SK yana daga cikin Tsofaffin jaruman Kannywood da suka da dade suna bada Gudunmawa a Masana’antar shirya Finafinan Hausa.

Jarumin ya fito acikin wasu manyan Finafinan Kannywood Shekaru da dama da suka wuce irinsu Dabi’a, badali, Garwashi da dai Sauran su.Jarumin ya rasu ran 15 ga watan disamba na Shekarar 2021 Sanadiyyar ciwon SugaMenuugaMenu

Advertisements

Labarai
Search for
Switch skin

Masha’Allah Ana Kishin Kishin Cewar Umar M Shareef da Maryam Malika Sun Amince da Juna Allah Yasa Alkhairi.
Home/Labaran Kannywood
Labaran Kannywood
Allahu Akbar, Wasu Jaruman Kannywood Kenan Wanda Harta Kaiga Suna Neman Taimako Sanadiyyar Ciwo Kafin rasuwar su.
Photo of Suraj Abubakar Suraj Abubakar11 mins ago0 2 minutes read
Facebook Twitter LinkedIn Tumblr Pinterest Reddit WhatsApp

Advertisements

Allahu Akbar, Wasu Jaruman Kannywood Kenan Wanda Harta Kaiga Suna Neman Taimako Sanadiyyar Ciwo Kafin rasuwar su.

Yau Mun kawo maku wasu Jaruman Kannywood guda 7 wanda suka sha fama da Matsananciyar rashin lafia Kafin rasuwar

  1. Sani garba SK yana daga cikin Tsofaffin jaruman Kannywood da suka da dade suna bada Gudunmawa a Masana’antar shirya Finafinan Hausa.

Jarumin ya fito acikin wasu manyan Finafinan Kannywood Shekaru da dama da suka wuce irinsu Dabi’a, badali, Garwashi da dai Sauran su.Jarumin ya rasu ran 15 ga watan disamba na Shekarar 2021 Sanadiyyar ciwon Suga

Malam Umar Waragis Yana daya daga cikin Dattawan Jarumai a Masana’antar Kannywood Wanda Allah ya jarabce shi da Ciwon Koda Yasha fama da wannan ciwo Wanda har takaiga ana neman Taimako domin yi masa magani. Malam Waragis ya rasu ran 12 ga watan maris na shekarar 2018.

Advertisements
  1. Ladidi Muhammad wacce akafi sani da ladi Mutu Karaba tana daya daga Cikin Tsofaffin Jarumai a Masana’antar Kannywood, ta fito acikin Tsofaffin Finafinan Hausa Kamar irinsu Linzami da wuta, Fim din Jamila na Shekarar 2000, da kuma Nagari.

Mutane da dama sun bayyana Jarumar ta rasu ne a Sanadiyyar ciwon Kansa sai dai ta fito ta Karyata hakan kafin rasuwar ta.

Ladi ta rasu ne ran 14 ga watan Maris na Shekarar 2020

  1. Sa’adu gano wanda Akafi Sani da Bawo ya kasance daya daga cikin Fitattun Jaruman barkwanci da suke Gabatar da Finafinan barkwanci tare da marigayi Rabilu Musa ibro.

Jarumi Abba elmustapha Shine wanda ya bayyana rasuwar tasa a Shafin sa na Facebook, Sa’adu gano Ya rasu ran 23 ga watan Nuwanba na Shekarar 2022

  1. Yahaya Umar Malunfashi wanda Akafi Sani da Yakubu Kafi Gwamna acikin shiri me dogon zango kwana Casa’in na Tashar Arewa24.

Ya Shafe Tsawon Watanni yana fama da rashin lafia Wanda ba kowa ne ya sani ba sai iyalan sa, Jarumi Abba elmustapha Shine wanda ya fara bayyana halin da jarumin yake ciki. Ya rasu ne ran 27 ga watan Satumba na shekarar 2022

  1. Hajiya Hafsat Sharada wacce akafi sani da

FacebookTwitterEmail

Leave a Comment