Yanzu yanzu nura m inuwa dakuma naziru sarkin waka sunsaki sabuwar wakar Abba gida gida yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan wakar…

Advertisements

yanzu yanzu babban mawakin hausa kuma mawakin siyasa a wannan lokaci wato nura m inuwa yadawo jam’iyar NNPP yanzu yanzu kalli wannan video.

wanda kasan cewa nura m inuwa dan jam,iyar APC ne wanda kuma a yanzu haka yadawo jam’iyar NNPP tare da sabuwar wakar Abba gida gida a wannan lokaci.

shim menene dalilin dayasa nura m inuwa yabar jam iyar APC zuwa jam’iyar NNPP yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan batu.

Advertisements

Leave a Comment