Yanzu yanzu hukumar INEC ta ta cire sunan Al,hassan ado doguwa daga wanda yaci zabensa innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan video…

Advertisements

yanzu yanzu hukumar INEC ta cire sunan Al,hassan ado doguwa daga wanda yaci zabe akan abunda ya aikata yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli yadda.

wanda kasan cewa a kwana kin baya kasan cewa hukumar INEC ta bayyana cewa Al,hassan ado doguwa yaci zabensa amma kuma yanzu haka tacire sunan nasa.

wanda wasu ke ganin cewa babu shakka dalilin dayasa hukumar INEC ta cire sunan sa shine akan yayi kisa inda wasu ke tunanin hakan yanzu yanzu.

Advertisements

Leave a Comment