Masha Allah’ yadda Amarya Khadija Yobe ta Mika Sakon Godiyar ta Zuwaga Jama’ar da Suka Halacci Bikin ta…

Advertisements

Masha Allah’ yadda Amarya Khadija Yobe ta Mika Sakon Godiyar ta Zuwaga Jama’ar da Suka Halacci Bikin ta Inda Wannan Lamari Yayi Matukar Baiwa Jama’a Sha’awa Sosai.

Tabbas Wannan Lamari Yayi Matukar Burge Jama’a Musamman Ma Masoyan ta da Suka Halacci Wajen Wannan Biki Muna Fatan Allah Ubangiji Yabasu Zaman Lafiya Ameen Ya Allah.

Leave a Comment