Kalli Jaruman kannywood da mummunar jarrabawa ya same su a rayuwar su, da ba’a fatan wani ya same shi…

Advertisements

Ko wanne dan Adam daure yake da ƙaddarar sa mai kyau ko mara kyau da Allah ya tsara masa, saboda haka dole watarana aji dadi watarana kuma aji kishiyar hakan.

Kamar haka ne wasu daga cikin jaruman kanan su ma wasu jarrabawa masu yawa ya same su a rayuwa.

Hakan yasa a yau muka kawo muku jaruman kannywood da wasu jarrabawa da ya same da ba’a fatan wani musulmi ya gamu da wannan jarrabawar.

Advertisements

Bayan kun kalli wannan bidiyon zaku fahimci irin jarrabawa da Allah yayi wa su wa’yannan jaruman kannywood da kuka kalla a bidiyon.

Allah ya tsare mu da mummunar jarrabawa idan kuma tazo Allah yasa mu iya fuskantar ta.

Advertisements

Leave a Comment