Qalu’innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un Film Din Hausa Na Farko Da Aka Fara Koya Jima’i An Saki.

Advertisements

Qalu’innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un Film Din Hausa Na Farko Da Aka Fara Koya Jima’i An Saki…

innalillahi wa’inna ilaihirraju’un wannan masifa da me yayi kama irin wayannan finafinai na rashin tarbiyya ana ganin sune a fina finan kafirai amma yau gashi ya zo har kasar hausa.

Babu shakka wannan Film ya ja checked kuche matuka a kasar hausa ganin yadda aka fara shirya shi tare da nufin tarwatsa tarbiyya ta malam bahaushe.

Advertisements

wannan Film dai sunan sa makaranta kuma anyi shi don koya jima’i ga hausawa saidai wannan Film ya sanya malamai da al’uma chaccakar masu wannan Film tare da shawartar gwamnatin jihar Kano da hana fitar da wannan Film.

kai tsaye ga dai Bidiyon wannan Film na talla

Advertisements

Leave a Comment