Kalli Wasu Jaruman Kannywood (40) tare da Asalin Mahaifansu Gwanin Sha’awa

Advertisements

Jerin wasu Fitattun Jaruman Kannywood tare da Asalin Mahaifansu wanda ba kowa ne ya taba ganin su ba.

A yanzu yawancin jaruman Kannywood sukan bayyana Hotunan iyayensu yayansu Wasu harda matayensu sabanin shekarun baya ba kowa ne jarumi ne keyin hakan ba.

Hakan yasa muka zakulo maku wasu daga cikin manyan jaruman tare da Mahaifan su.

Advertisements

Leave a Comment