Bidiyon Rigimar Murja Da Bello Turji Shugaban Yan Bindiga Ya…

Advertisements

bidiyon Bello turji shugaban Yan bindiga yayi Barazanar dauke fitacciyar jarumar tiktok din nan wato murja Ibrahim kunya inda yayi mata comment a shafinta yana bayyana soyayyar sa a gare ta.

sadai murja ta fito tayi tofin Allah tsine bisa wannan kuduri na bello turji inda ta nuna chewa itafa ba tsoransa take ji ba.

murja tayi kaurin suna a shafin na tiktok wajen zakalkalewa da kuma tsiwa bugu da kari takan zazzaki duk wanda ya yi mata shiga hanchi da kudundune.

Advertisements
https://youtu.be/YYBL1yefVrc

Leave a Comment