Masha Allah Uwa Mai Dadi Kalli Vedion Mawaki Dauda Kahutu Rarara Da Mahaifiyar Sa …….

Advertisements

Masha Allah Kalli Bidiyon Yadda Rarara Ya Kaiwa Mahaifiyar sa Ziyara kamar yadda a yanzu haka Mutane da yawa sunyi mamakin Hakan.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Mawaki Dauda Kahutu Rarara ya kasance Shahararran Mawaki Acikin Masana’antar kennywood da kuma Mawakin Siyasa ne a yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wanna ziyayyar ta kasance.

Leave a Comment