Yadda Soja Ya Kama Matarsa Da Kwarto Turmi Da Tabarya Suna Cin Amanarsa A Kan Gadonsa

Advertisements

Ana bikin diniya ake na kiyama wank kwarto ya shiga hannu a lokacin da yake tsaka da yin lalata da matar wani soja.

An dai kama kwarton ne a gidan sojan yayin da yake tsaka da lalata da matar ta sojan inda yayo ram dasu baki daya.

An dai rawaito cewa kwarton ya daku matuka inda takai sjan yayi masa jini da majina kafin saurarar ba asin shigowar sa gidan sojan.

Advertisements

Wannan lamari ya tada hazo sosai ganin yadda kwarton yake da karfin kwarin gyiwar shiga cikin gidan soja haryi lalata da matar soja.

Wannan lamari ya tayar da hankulan mutane na cewa lalata na kara yawa a cikin mutane gashi ma harda matan aure.

Advertisements

Leave a Comment