Wata Matashiya Da Bata Taba Aure Ba Ta Haifi ‘Ya’ya 5

Advertisements

Cikin wani labari mai cike sanya kokonto, wata matashiya mai Oluomachi Linda Nwojo, dalibar ajin karshe a jami’ar noma ta Okpara, Umudike ta haifi yara biyar a lokaci guda dakanta kamar yadda Shafin yanar gizo na Labarun Hausa ya rawaito.

Budurwar wacce ‘yar asalin karamar hukumar Ohafia da ke Jihar Abia ce ta haifi yara mata guda uku da kuma maza biyu a ranar Litinin, da misalin karfe 9:02 na dare.

Ku Karanta Wannan: Za’a Kafa Hukumar Kula Da Magungunan Gargajiya A Kano

Advertisements

Ta haihu ne a asibitin Tarayya na Umuahia da ke Jihar Abia wanda wannan ne karo na farko da a tarihin asibitin aka taba amsar haihuwar ‘yan hudu.

A wata tattaunawa da wakilin Legit.ng yayi, matar ta bayyana cewa bata taba aure ba. A ranar Talata, wani Prince Krux ya bayyana hotonta da jariran inda yace matarsa ce.

Advertisements

Amma a tattaunawar da wakilin Legit.ng yayi da ita, ta ce bata taba aure ba. Nan da nan mutane su ka dinga tsokaci iri-iri karkashin wallafar: Nkameme Ogechi Caroline tace:

Amma a tattaunawar da wakilin Legit.ng yayi da ita, ta ce bata taba aure ba. Nan da nan mutane su ka dinga tsokaci iri-iri karkashin wallafar: Nkameme Ogechi Caroline tace:

Leave a Comment