Bidiyon Jaruma Umma Shehu Da Babbar Yarta Suna Rawa Ya Tada Kura

Advertisements

Wani faifan bidiyo dake yawo a kafafen sada zumunta na Jaruma Umma Shehu da diyar ta Ameerah suna cashewa suna rawa yabar baya da kura.

Lamarinda yasa mutane sukaita tofa Albarkacin bakinsu inda wasu ke fadin cewa gaskiya abinda jarumar takeyi ba dai dai bane.
wasu kuma na fadin cewa : Yanzu kuma miji na gari akeso ta aura?

Bidiyon Wannan Matashin Da Baya Da Hannu Daya Kafa Daya Ya Sanyawa Mutane Tausayi Saboda…
Bayyanar irin wadannan bidiyoyin na jawowa Jaruman maganganu marasa dadi Wanda har wani lokaci sukanyi Martanin zagi wa masoyan su.

Advertisements

Ga Vedion anan.👇👇

Leave a Comment