Akwai jaruma A’isha najamu wacce kusan itace jaruma wacce tafi sauran jarumai yawan hawa wakokin a wannan shekarar a dai yadda aka gudanar da bincike koma hakan ya kara mata yawan mabiya.

Advertisements

Sai Kuma su safara’u suma sun taka rawar gani sosai a social media wajen tikar rawa da wuya rana da ta fito da fadi bakaci karo da wani sabon video Na wa’yannan mawakan ba indai mutum yana hawa Social media yakan samu ya hadu da wannan abu.

Wanda sun bayyana cewa yawan sakin video a Tiktok yakan janyo musu karin tara masoya da kuma masu kallonsu wanda hakan ba karamar nasara nace agaresu.

Advertisements

Leave a Comment