Innalillahi Kalli Yadda Akayiwa Jarumin Kannywood Awarwasa Sallar Jana’iza A Garin Kano

Advertisements

Innalillahi Kalli Yadda Akayiwa Jarumin Kannywood Awarwasa Sallar Jana’iza A Garin Kano

Yanzu muke samun labarin yadda akayiwa marigayi jarumin kannywood sallar jana’iza agarin jihar kano dake nigeria, cikin unguwar su, dake kusa da bakin kasuwar kurmi layin ‘yan kabewa

Jarumin mai suna abdulwahab wanda akafi sani da awarwasa ya rasune sakamakon wata gajeriyar rashin lafiya data same shi a cikin garin Jos, na jihar Filato dake nigeria.

Advertisements

Ayau akayiwa mamacin sallar jana’izar kamar yadda addinin musulunci ya tanadar akan dukkan wani bawa daya rasu, tuni dai an gudanar masa da sallar jana’izar ayau ranar talata misalin 11:AM na safe a kano.

Wasu daga cikin jaruman masana’antar ta kannywood sun bayyana cewa marigayi abdulwahab wanda akafi sani da awarwasa ya kasance mutum mai hakuri da kuma biyayya daga karshe suna baiwa ‘yan uwansa hakurin jure rashin shi da sukayi.

Advertisements

Leave a Comment