Daso Ta Nemi A Tura Mata Kuɗi Don Taya Ta Murnar Zagayowar Ranar Haihuwarta

Advertisements

A cewar ta, yau talata 17-01-2023 ne ranar da ta ƙara shekara, tace amma Ni banayin taron mutane wai dan murnar cikar shekara, amma ga Bank Details dina nan ana iya tura min kudi dan taya ni murna, kamar yadda ta bayyana tare da sanya account Number nata.

Dattijuwar Jaruman Kannywood wacce aka jima ana damawa da ita, Saratu Gidado Daso, ta nemi masoyan ta da su tura mata kuɗi don taya ta bikin zagayowar ranar haihuwar ta.

Advertisements

Daso ta bayyana haka ne a shafin ta.

Leave a Comment