SHIGA KAGA YANDA AKEYIWA WASU MATA A KANNYWOOD WAI INA IYAYENSU NE

Advertisements

Wata Sabuwar Bidiyon Waka da Ake Tsakiyar Daukar ta da Jaruma Asmee Wakili Yabar baya da Kura a Masana’antar Kannywood

Wata Faifan Bidiyo da Fitaccen Darakta a Masana’antar Kannywood Saifullahi Ibrahim wanda Akafi Sani da Safzor ya wallafa akan shafinsa na Tiktok ya jawo cece kuce bayan da akaga Jaruma Asmee Wakili tare da wani matashi inda yake gyara mata neck tite dinta.Mutane da dama ne Sukaita tofa albarkacin bakinsu bayan bayyanar faifan bidiyon inda yawancin suketa jan hankali ga jaruman cewa Wasu Abubuwan da sukeyi basu dacewa bayan kuma suke ikirarin cewa Tarbiyya suke Koyarwa.

Ga kadan daga cikin Wanda suka bayyana ra’ayoyinsu akan faifan bidiyon

Advertisements

@makamas_kitchenkn: tace Wannnan dai ita batada tarbiyya wlh kowane jakin acting saita shiga, Sam babu kamun kaimunayat saeed tace Tabbas wannan Abun naku yayi yawa Allah ya nuna muku karshenku Nan kusa saboda arzikin manzon Allah s a w abubuwan da kuke yi yayi yawa

Anasdubai Kuma yace ubangiji allah yayi mna maganin ku da gaggawa kuna bata tarbiya wllh mutanan banza neku tir da wannan hali naku da kuke yada alfasha

Advertisements

Fatimaashir tace ace muku karuwai kuji haushi keyanzu koda iyayenki basa raye bazakiji kunyar duniya ba, Wlh kuji tsoran allah???Aisha Musa tace wanna komatarkace sai haka tir!!! ALLAH yatsaremana imanimmu duk yadda zamani yaje yazoGadai Kadan daga cikin Bidiyon nan Kamar haka.

https://youtu.be/Sswkdopa5sQ

Leave a Comment