Toffa Zuwan Sumayya Labarina Dakin Fresdo Shin Mekuke Tunanin Zai Biyo Baya Yanzu Kalli Video…

Advertisements

Toffa Zuwan Sumayya Labarina Dakin Fresdo Shin Mekuke Tunanin Zai Biyo Baya Yanzu Babu Shakka Wannan Bidiyo Yayi Matukar Burger Jama’a Matuka.

Babu Shakka Sumayya Tana Son Fresdo DOMIN Kuwa da Babu Soyayya Bazata je Wajen Sa ba A Lokacin dataji Ance Yana Cikin Wani Hali Amma Kuma a Hakan taje Wajen Sa Har Dakin Dayake Kwana Allahu Akbar.

Mezaku Iya cewa Akan Wannan Lamari Tsakanin Soyayyar Sumayya da Fresdo Yanzu.

Advertisements

Kuci Gabada Kasancewa damu a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan labarai Na

Leave a Comment