Alhandulillah, Yadda Saurayin Daya Auri Budurwar da Yan Garinsu Ke Gudun ta Saboda ta Kone Yanzu ta Haifa Masa Santalelen Jariri Yanzu…

Advertisements

Alhandulillah, Yadda Saurayin Daya Auri Budurwar da Yan Garinsu Ke Gudun ta Saboda ta Kone Yanzu ta Haifa Masa Santalelen Jariri Yanzu.

Babu Shakka Wannan Abun Farin Ciki Ya Kai Matuka Sosai da Sosai Inda Jama’a Dadama Suka tayata Murna da Farin Ciki.

Sannan Kuma Akai wa Mijin Addu’a Akan Allah Ubangiji Subuha Nahu wata’ala Yara Masu Dan su Bisa Sunnar Annabi S’A’W Yanzu.

Advertisements

Leave a Comment