Alhamdullih Hamisu Breaker Yakai Kudin Auran Fatima Yar Gidan Ali Nuhu

Advertisements

Alhamdullih Hamisu Breaker Yakai Kudin Auran Fatima Yar Gidan Ali Nuhu

Jin Aure Shamsu dan Iya da yar jarumin kannywood Fatima Ali Nuhu ya tada kura a kafar sada zumunta.

Kaman yadda kuka sani ba yanzu ne farau ba wajen jin jita jitan hada Auren Fatima Ali Nuhu ba da wasu jaruman a Kannywood.

Advertisements

A kwanan baya an taba yada wata jita-jita Fatima Ali Nuhu zata Auri Hamisu Breaker, Inda daga baya mahaifinta Ali Nuhu yay magana akan cewar basu da wata alaka, ma’ana babu wani abu tsakaninsu.

Kyakkyawan Hadisi Daga Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam)ya ce: ‘Idan mutum ya mutu danginsa suka shagaltu da jana’izar sa,wani kyakkyawan mutum zai tsaya a kansa a Lokacin da ake rufe jikin mamaci, wannan mutumin yakan shiga tsakanin mayafin da kirjin mamacin. Lokacin da aka gama binne sa, mutane suka dawo gida, mala’iku 2, Munkar da Nakeer (Mala’iku biyu na musamman masu tambayar kabari), zasu zo cikin kabarin sa suna kokarin raba wannan kyakkyawan mutumin da mutumin da ya mutu, don su sami damar yi wa mamacin tambayoyi a game da imaninsa. Amma kyakkyawan mutumin nan zai ce, ‘Abokina ne shi. Ba zan barshi shi kadai ba. Idan an nada ku don yin tambayoyi, kuyi aikinku. Ba zan iya barin shi ba sai na shigar da shi Aljannah ‘. Bayan haka sai ya juya ga abokinsa (mamacin nan) ya ce, ‘Ni ne Alkur’ani, wanda ka saba karantawa, wani lokacin da babbar murya wani lokaci kuma da karamar murya. Karka damu. Bayan Munkar da Naker sun game maka tambayoyi, ba za ka sami baƙin ciki ba. ‘

Advertisements

Lokacin da Munkar da Nakir suka ƙare tambayoyin su ga wannan mamacin, sai kyakkyawan mutumin nan ya shirya masa daga Al-Mala’ul A’laa, shimfiɗar siliki cike da miski.

  1. Annabi (SAW) ya ce: ‘A ranar sakamako, a gaban Allah babu wani Mai Ceto da zai sami matsayi sama da Alkur’ani, ba Annabi ko Mala’ika.’
  2. Don Allah a tura wannan ‘Hadisin’ zuwa ga Yan uwa muslmai …. saboda Annabi (SAW) ya ce: ‘Ka bada ilimi daga wurina ko da aya daya ce’. Allah Ya bamu iko.Ameen

Muna addu’ar wannan sakon da muka kawo zai isa zuwa ga musulmai akalla miliyan biyar a duk fadin duniya cikin kwanaki bakwai (7) masu zuwa, Insha-Allah. Da fatan za a tura wannan sakon a YAU ga abokai da dangi dan samun lada mai yawa daga Allah (SWT).

  • Idan ka dauki Al-Qur’ani, Shaidan yakan kamu da ciwon kai.
  • Idan KA bude shi, sai ya fadi.
  • Idan KA karanta shi, sai ya suma.
  • Kuyi ƙoƙarin yin share don a amfana

Leave a Comment