Bidiyon Yadda Wani Kato yake Tsumbatar Jaruma Rahama Sadau

Advertisements

Wani fefen bidiyo ya bayyana na fitacciyar
jarumar Kannywood Rahama Sadau tare da wani
mutum yana sumbatar ta
Rahama Sadau din hakan yayi matukar jawo
Mata cece kuce musamman ma a shafukan sada
zumunta irin su Tiktok da kuma YouTube.

Rahama din tana daya daga cikin manyan
jigajigan Jaruman Kannywood,ko a kwankin baya
da suka wuce mun kawo muku yadda aka
karramata da wata sabuwar kyauta akan
jajircewar ta.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon abunda
Rahama Sadau din ta aikata anan kasa.
Kuci gaba da kasancewa damu domin samun
labarai da dumidumin su mungode!

Advertisements

Leave a Comment