lINNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN YANDA GOBARA TA ZAMA SANADIYYAR MUTUWAR ANGI DA AMARYA😩 KU….

Advertisements

Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun` Allah Ya Karbi Rayuwar Wasu Ma’aurata Guda Biyu Wanda Sun Kasance Likitoci Inda Gobara Ta Konesu Har Lahira.
Allahu Akbar Kabiran Wasu Ma’aurata Guda Biyu Sun Rasa Ransu Sanadin Gobara data Kama’su Inda Suka Kone Kafin A Kai Masu Agaji Wannan Mutanen Dai Sun Kasance Mata’da Miji.

Wannan Mutane dai Kafin a Kai Masu Taimako Rai Yayi Halin’sa Muka’ Rokon Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Yajikan Su da Rahama Kuma Allah Yasa Aljanna Ce Makomar Su.

WANNAN SUNE MA’AURATAN || ALLAH YAJIKAN SU

Advertisements

Leave a Comment