Innalillahi Wa’innailaihi raji’un allah yayiwa Hafizar Alqur’ani rasuwa.

Advertisements

Yanzu yanzu muke samun Labarin Rasuwar wata matashiya mai suna Nusaiba Shehu Bacirawa rasuwa bayan fama da tai da gajeriyar jinya.

Nusaiba yar asalin jihar kano karamar hukumar ungwago za ai jana’iza ta kaman yadda addinin musulunci ya tanadar.

Muna rokon Allah yaji kanta yay mata rahama mukuma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani Ameen.

Advertisements

Leave a Comment