Subahanallahi Kalli Abinda Manyan Kannywood Sukayi A Cikin Wannan Bidiyo

Advertisements

Subhanallah kalli irin abunda baba dan audu yake aikatawa tare da futacciyar jarumar nan mahaifiyar sumaiya a cikin Shirin labarina Mai dogwan zango harma dai lamarin yake kara daukar hankalin alumma a wannan lokacin.

Kuma dai hankalin alumma ya tashi ganin yadda kamar dai jarumin nan rabi’u rukadawa Wanda yake amsa baba Dan audu a yanzu duk yana irin wannan gaskiya akwai sabuwar chakwakiya wacce Babu Wanda baiyi mamaki ganin irin hakan ba a duniyar kannywood.

Kuma dai yadda jarumar nan mahaifiyar sumaiya a cikin masana’antar Nan ta kannywood shekaru sunja dai Babu abun mamakin sabida kowa bai taba yin tunanin ganin cewa jaruman Nan zasu iya hankan ba harma dai masoya suke Kara guna guni akan hakan.

Advertisements

Amman dai masoya daga duk inda suke a fadin duniyar Nan musam Man ma dai yadda kowa a yanzu duk Wanda yayi wani abun Dole ne masana’antar kannywood ta gargiza a halin yanzu harma alumma sun Fara.

Magan tuwa suna cewa Babu Kamar jarumar nan mahaifiyar sumaiya a cikin Shirin labarina Mai dogwan zango tana irin hakan gaskiya Dole ne alumma su ringa Kara magan ganun akan lamarin Nan.

Advertisements

Leave a Comment