Bayan sakin Chass,Ado Gwanja ya bada mamakin da wakar nan da yayiwa Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad S.A.W

Mabudin Sirrika! Fitaccen Mawakin nan kuma jarumi a masana’antar kannywood Ado Gwanja ya saki wata sabuwar kasida/Waka wadda yayiwa Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad S.A.W. Mawaƙin Wanda a kwanakin baya yayi matukar jawo kace nace a shafukan sada zumunta bayan sakin wakar sa ta Warr da kuma Chass. Mawaƙin yayi matukar abun a yaba domin yayiwa … Read more

Ina Kokarin Naga Na Dawo Ta Gari’ Allah Kashiryar Dani ka yafemin kura-kuraina Safara’u

Addu’a na kullum Na Zama Nitsetsiya Kuma Insha-Allah Wataran Burina Na Zama Ta Gari’ Zaicika-Safa Kwana casa’in Fitetciyar mawakiyar hip-hop wace Kuma tsohuwar jaruma CE a cikin shiri mai dogon zango na Kwana casa’in wace akafi sani da safarau (safa). Safa ta bayyana yadda kullum take nemen shiriyan ALLAH saboda munanan dabi’unta Ina Kokarin Ganin … Read more

Bayan Kyautar Mota da Rarara Yayiwa Ango Lukman an Karawa Amarya da Tsabar Kudi Har N400,000

Bayan Kyautar Mota da Rarar Yayiwa Ango Lukman an Karawa Amarya da Tsabar Kudi Har N400,000 Kamar dai yadda aka sani a makon daya gabata ne aka daura Auren fitaccen Jarumi a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Yusuf Saseen Wanda Akafi Sani da Lukman Acikin Shiri me dogon zango labarina. Manyan Jaruman Kannywood da dama sun … Read more