Ayyiriri! Auren Rabi’u Ibrahim Daushe da Zahra Diamond lallai za’a sha shagali a Kannywood

Advertisements

Yanzu-Yanzu ne fitaccen jarumi kuma mai bada umarnin shirin nan mai dogon zango na Gidan Badamasi Falalu A Dorayi ya wallafa hotunan Jaruman nan na Kannywood guda 2 ; Zahra Diamond da Rabi’u Ibrahim Daushe.

Falalu din ya wallafa hakan ne a shafukan sa na sada zumunta na Instagram da kuma Facebook kamar haka:

Gaskiyar Magana Akan Auren

Advertisements


Kamar dai yadda aka saba a Kannywood yanzu ana yin wannan sarar ta nuna za’a angwance domin jan hankalin masu kallon fim ko kuma bidiyon Waka.

Advertisements


Hakan ana yinsa ne domin tallata hajar shiri ko kuma waka.


Haka kuma shima Falalu din a bayaninsa ya sanya alamar dariya,hakan na nufin da gangan yake.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Advertisements

Leave a Comment